<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>18</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 Yesu ya kankare su, ya shafe zunubanmu,
 Shi ya manta da su, ya sa su a bayansa.
 Ya nisantad da su kamar gabas da yamma,
 Ya jefar da su a cikin teku, ya fanshe mu.</lyrics>
<title>Yesu Ya Kankare Su Y18</title>
</song>